LCP image
4.0
ratings
108 MB
Size
Verified

SCREENSHOTS (8)

Screenshot
Screenshot
Screenshot
Screenshot
Screenshot
Screenshot
Screenshot
Screenshot

About the app

Wannan App ne domin kawo muku karatun Tafsirin Al Kur'ani mai girma tare da Malam Ja'afar Mahmud Adam. Tafsirin Izufi biyar dake kasa ne. Wato Surah Al Jumuah (Yusabbihu) zuwa Surah An Nas (Nasi). Domin wadansu karatuttukan na sheikh ja'afar mahmud adam kamar su: Umdatul Ahkam mp3 Bulugul Miram Riyadussalihin Kitab Tauhid Arbaun Hadith Bayani kan aikin Hajji da umra Tafseer suratul Baqarah Matasa nagari Hakkokin mata a musulunci Boko Halal Bayani kan Jinin Haila da dai sauransu da kuma karatun Kundin Tarihi tare da malam Aminu Ibrahim Daurawa Domin samun karatuttukan dake sama duba sauran Apps dina ta hanyar rubuta KAREEMTKB a cikin search din ka/ki na Google Play Store. A duk lokacin da ka/ke da bukatar karatuttukan Hausa daga bakin malam jafar mahmud da sauran malamai, kawai bude Play Store ka/ki rubuta KAREEMTKB. Zaku samu Apps na Musulunci da yaren Hausa kuma MP3 Wadanda basa bukatar internet domin suyi aiki. Wadansu Surori da Izufin al kur'ani mai girma na nan tafe in shaa Allahu. Idan kaji ko kinji dadin samun wannan App a Play Store kada ka/ki manta rating din wannan App five Star wato tauraro biyar cikin wannan store. Zaku iya samun developer na wannan App a koda yaushe tayin amfani da email din developer dake kasa. Zanyi matukar farin ciki idan naji daga gareku. Idan kuna da bukatar wadansu karatuttukan na malam jafar mahmud, zaku iya aiko min da sako na kai tsaye ko ku rubuta review a karkashin wannan App. Nagode sai anjima Allah kuma ya gafartama Sheikh Jaafar Mahmud Adam ameen. Allah ya saka masa da gidan Aljannah ameen ameen ameen.

Music and Audio

Ratings

0

0 total ratings

5

73%

4

10%

3

4%

2

3%

1

10%

REVIEWS

No reviews yet. Be the first one to review this app

Permissions

Storage: access photos, media, and files on your device

Internet: use your internet connection

Phone: make and manage phone calls

Scan to download on PhonePe Appstore