LCP image
4.0
ratings
68 MB
Size
Verified

SCREENSHOTS (8)

Screenshot
Screenshot
Screenshot
Screenshot
Screenshot
Screenshot
Screenshot
Screenshot

About the app

Part 2 of 2 of Arbauna hadith Ja'afar Mahmoud Wannan karashen karatun sheikh Ja'afar Mahmud Adam ne na karatun arba'una Hadith. Wannan App din na dauke da Hadith ( 21 - 49 ). A cikin wanna App din akwai download link domin karatun Arba'una Hadith na Mallam Ja'afar Mahmud Adam ( Arbaun Hadith 1 - 20 ) . Bayan karatun Arbaun Hadith na Mallam Jaafar Mahmud Adam, idan ka/ki na da bukatar wadansu karatuttukan na Jafar mahmud to duba sauran Apps dina dake cikin Google's Play Store. Ka/ki rubuta kareemtkb a search bar domin ganin dukkan App dina. Idan kuna da bukatar wadansu karatun na mallam Jaafar Mahmud Adam to ku rubuto min sako tayin amfani da email [email protected] Kada ka/ki manta sharing din wannan App na Karatun Malam jafar mahmud da sauran 'yanuwa musulmi Hausawa. Akwai wadansu karatuttukan na malam Jafar Mahmud kamar haka: Arbauna Hadith 1 - 20 Arbauna Hadith 21 - 49 wato wannan kenan Sheikh Jafar Matasa Nagari Sheik Jafar Waazin Maulud sheik ja'afar hakkokin mata sheikh jaafar mace musulmah sheikh Ja'afar bayanin aiki Hajji da Umra mallam jaafar bayanin Jinin Haila Da wadansu Apps din masu zuwa In shaa Allahu. Allah ya jikan mallam Ja'afar ya kuma gafarta masa ameen.

Music and Audio

Ratings

0

0 total ratings

5

73%

4

10%

3

4%

2

3%

1

10%

REVIEWS

No reviews yet. Be the first one to review this app

Permissions

Storage: access photos, media, and files on your device

Internet: use your internet connection

Phone: make and manage phone calls

Scan to download on PhonePe Appstore